Yadda Na Mayar Da Mutanen Amurka 957 Zuwa $15 a AdSense - Dabarar Placement
LABARI:
Yanzu ka samu USA 957. Congratulations! Amma tambaya mai muhimmanci: Nawa ne AdSense ya baka a kan su?
Idan ka bar tallan a kasa kadai, zaka samu $1. Idan kayi wannan dabarar, zaka samu $15.
DABARA TA 1: Saka Talla a Tsakiyar Labari (In-Article Ad)
Mafi yawan masu blog suna saka talla a sama da kasa. Kuskure ne.
Mutumin Amurka baya gungurawa har kasa. Yana karanta paragraph 2 ya fita.
Abin da nayi:
Na shiga AdSense > Ads > By ad unit > In-article ads > Create.
Na kwafi code din, na saka shi a tsakiyar labarina, bayan paragraph na 2.
Sakamakon: Click ya tashi daga 0.5% zuwa 3.2%. Saboda talla tana tsakiyar karatu.
DABARA TA 2: Matched Content
Idan AdSense ya bude maka Matched Content, ka kunna shi yanzu. Yana kawo tallan da suka dace da abin da mutum yake karantawa. Ga mutumin Amurka da yake neman "Best Hosting" zai ga tallan Hosting. Zai danna.
DABARA TA 3: Kada Ka Saka Link Dinsa Ya Fita Waje
A cikin labarin da kake son samun kudi a kansa, kada ka saka link na wani site. Idan ka saka link na Hostinger, mutumin zai danna ya fita, ba zai danna tallan AdSense ba.
Ka bar shi ya makale a shafinka, zaɓin da zai samu kawai shine ya danna talla.
MISALI NA YAU:
Dauki labarin da ya kawo maka USA 957 din. Shiga edit, ka saka In-article ad bayan paragraph na biyu. Kuma ka cire duk wani link da yake kai mutum waje.
Bayan awanni 24, duba AdSense. Zaka ga CPC ya tashi, kuma earnings sun tashi.
Wannan shine yadda na mayar da 304 na farko zuwa $8. Yanzu da kana da 957, zaka iya samun $15 zuwa $25 a rana daya idan ka yi placement daidai.
A labari na gaba, zan nuna maka yadda ake kara pageviews ta hanyar internal linking don mutum daya ya bude shafi 3.


Comments
Post a Comment