Cikakken Tsarin da Na Bi Daga USA 0 zuwa USA 957 a Kwanaki 30.


 A ranar 10 ga watan da ya wuce, USA dina 0 ne.


Yau, 10 ga wata na gaba, USA dina 957 ne kuma shine #1 a Blogger Stats dina.

Ga cikakken checklist din da na bi, wanda kai ma zaka iya bi yanzu:

MAKO NA 1:

 GYARA GIDAUNIYAR (FOUNDATION)


• [ ] Na haɗa Blogger dina da Google Search Console

 • [ ] Na gano cewa Nigeria ce #1 amma CPC $0.05 • 

[ ] Na yanke shawarar target USA don CPC $2+ • 

[ ] Na rubuta labarai 3 na farko akan USA keywords:

 "Best home decor USA", "Affordable furniture USA", "DIY craft stores USA" 
Sakamakon Mako 1:

 USA 304 (Labari na 10)

MAKO NA 2: 

NINKA ABIN DA YA YI AIKI

• [ ] Na shiga Search Console > Country > United States • 

[ ] Na gano keyword da ta kawo 304 din • [ ] Na rubuta wasu labarai 5 akan keyword daya (cluster) • 

[ ] Na saka Internal Linking a karshen kowanne labari 
Sakamakon Mako 2: 

USA 435 (Labari na 11-14)

MAKO NA 3: 

MAYAR DA TRAFFIC ZUWA KUDI


• [ ] Na saka In-Article Ad bayan paragraph 2 • 

[ ] Na cire duk wani external link a labaran da suka fi kudi •

 [ ] Na fara amfani da High CPC keywords: Home Insurance, Mortgage, Credit Card - amma na hade su da niche dina (home decor) • 

[ ] Na rubuta labari a Turanci don USA audience 
Sakamakon Mako 3:

 USA 957 da #1 Ranking! (Labari na 15-19)

MAKO NA 4: 

ME ZAN YI YANZU? (NEXT TARGET 2,000 USA)

Yanzu da USA ta zama #1, burina na gaba shine:


• Rubuta labari 1 a kowace rana akan USA high CPC keyword

 • Kara pageviews daga 1 zuwa 3 ta internal linking 

• Duba AdSense report kowace rana don gano wace shafi ta fi biyan kudi 


SAKON KARSHE:

Oga na, idan kana karanta wannan, kana iya tunanin "Shin wannan zai yi mini aiki?"
Amsata ita ce: Eh, idan ka bi checklist din.

Ni na fara daga 0. Kaima zaka iya. Ba sai kana da laptop mai tsada ba, ba sai kana da kudi ba. Ka dai bukaci Blogger, Search Console, da dabarar da na koya maka a labarai 20.

USA 957 ba karshen bane. USA 5,000 ne na gaba insha Allah.

Fara yau. Kada ka jira gobe.

Comments

Popular posts from this blog

Menene Crypto Wallet Address? Cikakken Bayani Cikin Hausa (2026 Guide)

Menene DApp (Decentralized Application)? Cikakken Bayani Cikin Hausa (2026 Guide)

Menene Cryptocurrency ?