Featured post
Ta Yaya Na Hada Labarai 4 Da Template Din Don Kai USA 2,500 A Mako Guda
- Get link
- X
- Other Apps
Oga na, da na gano template din, sai na ce: "Idan labari 1 yana kawo USA 300, to labarai 4 zasu kawo USA 1,200 a rana!"
Na yi kuskure. Ya kawo fiye da haka.
ABIN DA NAYI A MAKO 1:
Litinin: "I Tested 5 Small Sofas Under $200 For USA Apartments"
• USA views: 320
Talata: "I Tested 5 Lamps That Make USA Apartments Look Expensive"
• USA views: 285
Laraba: "I Tested 5 Wall Arts Under $25 For USA Living Rooms"
• USA views: 410 (ya tafi viral a Pinterest!)
Alhamis: "I Tested 5 Storage Hacks For Small USA Apartments"
• USA views: 298
Total daga labarai 4 kacal a mako 1: USA 1,313
Tare da tsohon traffic dina na USA 957, na kai USA 2,270 a rana!
Na kusa kai 2,500!
ME YASA YAYI AIKI SOSAI?
Saboda Google yanzu ya ga cewa ina rubutu kullum, kuma duk labaraina suna da structure iri daya mai kyau (template). Ya fara yarda da ni.
Yana kamar mutum ne: Idan ka ga mutum yana zuwa aiki kullum da uniform mai kyau, zaka yarda da shi. Haka Google yake.
SIRRI NA 2:
Na hada Internal Linking mai karfi.
A kowane sabon labari, ina saka link din tsoffin labarai 3:
Misali a labarin Lamps, ina saka:
"Check my sofa review here" -> link to Litinin
"See my wall art picks" -> link to Laraba
Wannan yana sa mutum 1 ya karanta labarai 3-4 a ziyara 1. Dwell time dina ya tashi zuwa minti 6! Google yana matukar son haka.
AIKI NA YAU - MAKO MAI ZUWA:
Ka rubuta labarai 4 da template din a mako mai zuwa. Kada ka yi 1 kacal.
• Litinin, Talata, Laraba, Alhamis: Rubuta • Juma'a: Huta • Asabar/Lahadi: Ka amsa comments da ka yi Pinterest pins
Idan ka yi haka, mako mai zuwa zaka kai USA 2,500. Ina tabbatar maka.
A labari na gaba #26, zan nuna maka yadda na yi amfani da USA 2,500 don samun damar shiga Mediavine (yana biyan $25-$40 per 1000 views, ninki 10 na AdSense!).
- Get link
- X
- Other Apps


Comments
Post a Comment