Ta Yaya Na Hada Labarai 4 Da Template Din Don Kai USA 2,500 A Mako Guda
Oga na, da na gano template din, sai na ce: "Idan labari 1 yana kawo USA 300, to labarai 4 zasu kawo USA 1,200 a rana!" Na yi kuskure. Ya kawo fiye da haka. ABIN DA NAYI A MAKO 1: Litinin: "I Tested 5 Small Sofas Under $200 For USA Apartments" • USA views: 320 Talata: "I Tested 5 Lamps That Make USA Apartments Look Expensive" • USA views: 285 Laraba: "I Tested 5 Wall Arts Under $25 For USA Living Rooms" • USA views: 410 (ya tafi viral a Pinterest!) Alhamis: "I Tested 5 Storage Hacks For Small USA Apartments" • USA views: 298 Total daga labarai 4 kacal a mako 1: USA 1,313 Tare da tsohon traffic dina na USA 957, na kai USA 2,270 a rana! Na kusa kai 2,500! ME YASA YAYI AIKI SOSAI? Saboda Google yanzu ya ga cewa ina rubutu kullum, kuma duk labaraina suna da structure iri daya mai kyau (template). Ya fara yarda da ni. Yana kamar mutum ne: Idan ka ga mutum yana zuwa aiki kullum da uniform mai kyau, zaka yarda da shi. Haka Google yake. S...