Yadda Na Juya USA 1450 Dina Zuwa $11 A Rana A AdSense (Bayan Rasa Nigeria -200)
LABARI: Oga na, bayan Nigeria dina ta fadi -200, na shiga AdSense na da tsoro. Amma abin da na gani ya ba ni mamaki! KAfin (Lokacin da Nigeria ke da yawa): • Total Views: 1,200 a rana • Nigeria: 800 views • USA: 304 views • AdSense Earnings: $1.80 a rana • CPC: $0.15 BAYAN (Yanzu da USA ta zama 957 kuma Nigeria ta fadi -200): • Total Views: 1,250 a rana (kusan iri daya!) • Nigeria: 293 views (ta fadi -200 kenan) • USA: 957 views • AdSense Earnings: $11.40 a rana • CPC: $1.85 NA SAMU RIBA $9.60 A RANA DUK DA NA RASA NIGERIA 200! Me yasa? Saboda advertiser na USA yana biyan $2.50 per click, na Nigeria $0.05. ABIN DA NA KOYA: Kada ka kalli views. Kalli kudi. Bloggers da yawa suna alfahari da "Ina da views 10,000 a rana". Amma idan 9,000 daga Nigeria ne, earnings $2 ne. Ni da USA 957 kacal, na fi su samun kudi. YADDA NA KARA CPC DINA DAGA $0.15 ZUWA $1.85: 1. Na bar Nigeria keywords: Na daina rubuta "cheap", "free". Na fara rubuta "best", ...