Yadda Na Juya USA 1450 Dina Zuwa $11 A Rana A AdSense (Bayan Rasa Nigeria -200)
LABARI:
Oga na, bayan Nigeria dina ta fadi -200, na shiga AdSense na da tsoro.
Amma abin da na gani ya ba ni mamaki!
KAfin (Lokacin da Nigeria ke da yawa):
• Total Views: 1,200 a rana
• Nigeria: 800 views
• USA: 304 views
• AdSense Earnings: $1.80 a rana
• CPC: $0.15
BAYAN (Yanzu da USA ta zama 957 kuma Nigeria ta fadi -200):
• Total Views: 1,250 a rana (kusan iri daya!)
• Nigeria: 293 views (ta fadi -200 kenan) • USA: 957 views • AdSense Earnings: $11.40 a rana • CPC: $1.85
NA SAMU RIBA $9.60 A RANA DUK DA NA RASA NIGERIA 200!
Me yasa? Saboda advertiser na USA yana biyan $2.50 per click, na Nigeria $0.05.
ABIN DA NA KOYA:
Kada ka kalli views. Kalli kudi.
Bloggers da yawa suna alfahari da "Ina da views 10,000 a rana". Amma idan 9,000 daga Nigeria ne, earnings $2 ne.
Ni da USA 957 kacal, na fi su samun kudi.
YADDA NA KARA CPC DINA DAGA $0.15 ZUWA $1.85:
1. Na bar Nigeria keywords: Na daina rubuta "cheap", "free". Na fara rubuta "best", "affordable USA", "top rated".
2. Na saka Ad a wuri mai kyau: In-Article Ad bayan paragraph 2 da kuma bayan paragraph 5. Ba a sama ba, ba a kasa ba.
3. Na hada niche dina da High CPC: "Best home decor that lowers home insurance USA" - wannan yana kawo insurance ads masu $8 CPC.
SHIN KANA SON HAKA?
Idan kana da Nigeria traffic mai yawa yanzu, kada ka ji tsoro ka rasa shi.
Mayar da hankali USA. Kudi yana can.
A labari na gaba #24, zan nuna maka yadda zan rubuta labari 1 da zai kawo USA 300 a rana daya - template din da nake amfani da shi yanzu.

Comments
Post a Comment