Wadanne Kalmomi Ne Suke Biyan Kudi Sosai a AdSense? 10 Kalmomi Masu CPC $2+
LABARI:
Shekara daya ina rubutu ina samun $0.02 a kowace click. Na gajiya. Sai wani bature a YouTube ya gaya mini sirri: Ba yawan mutane ne ke kawo kudi ba, irin kalmar da ka rubuta ne.
Akwai kalmomi da idan ka rubuta labari a kansu, kamfani zai biya $2, $5, har $10 a kowace click daya.
Ga jerin 10 da na gano:
1. Insurance - Inshora
Kamfanin inshora na Amurka yana biyan $5 a click daya saboda mutum daya da ya saya musu inshora zai biya su $2000 a shekara.
2. Make Money Online / AI Tools
Wannan shi ne wanda muka yi amfani da shi muka samu Amurka 304. CPC dinsa $1.50 - $3
3. Hosting / Domain
Kamfanin Hostinger, Bluehost suna biyan $2 saboda suna son masu blog.
4. VPN
Kamar yadda ka sani, VPN CPC dinsa $1.80
5. Online Courses / University
Jami'o'in Amurka suna biyan $2.50 idan wani ya nemi karatu.
6. Credit Card / Loan
Bankuna suna biyan $4 a click. Amma a kiyaye, Google yana da tsauri a kan wannan.
7. Health / Weight Loss
Wannan CPC dinsa $1.20 amma traffic dinsa yana da yawa.
8. Software / SaaS
Kamar "Best AI Writing Tools" - CPC $2
9. Real Estate USA
Gidaje a Amurka CPC $3
10. Lawyer / Attorney
Wannan shi ne mafi tsada a duniya. CPC $10 har $50! Amma ba mu rubuta Hausa a kansa.
YAYA NAKE AMFANI DA WANNAN?
Ni ba na rubuta labari kai tsaye akan "Insurance" ba saboda bature ba zai karanta Hausa ba. Abin da nake yi shine:
Na rubuta labari a Hausa, amma na saka keyword na Turanci a ciki.
Misali:
Taken Hausa: Yadda Ake Samun Kudi da AI
Amma a cikin labarin na saka: "Best AI Tools for Making Money Online, Insurance for AI Business"
Haka Google zai kawo mutanen Amurka masu neman wadannan kalmomin masu tsada, kuma idan suka danna talla zaka samu $1.50 maimakon $0.02.
Wannan shine sirrin da ya mayar da kudin blog dina daga $0.50 zuwa $28.
A labari na gaba, zan nuna maka yadda ake hada keyword mai tsada da labarin Hausa ba tare da Google ya gane cewa kana son yaudara ba.
"Note: CPC ya danganta da kasa, lokaci, da advertiser. Wannan labarin na ilimi ne kawai."


Comments
Post a Comment