Template Dina Na Sirri Da Yake Kawo Mini USA 300+ A Kowace Sabuwar Labari (Kwafa Ka Liƙa)
"I Tested For My USA Apartment - Was Shockingly "[Number][Product][Adjective]
Misali:
"I Tested 5 Lamps For My USA Apartment - #3 Was Shockingly Bright"
PARAGRAPH 1 (HOOK - 2 lines):
"Last week, my USA apartment was dark. I was losing focus. So I decided to test 5 lamps under $30 from Amazon USA."
PARAGRAPH 2-6 (THE 5 PRODUCTS - kowanne 80 words):
Product 1: Suna, Price, Where I bought it (Amazon USA), My experience, Pros/Cons, Rating /5
Ka maimaita haka har 5.
PARAGRAPH 7 (WINNER):
"My Winner: [Product #] is the best because..."
PARAGRAPH 8 (CTA):
"Which one will you try? Let me know in comments. And check my previous post about [internal link to Article #21]."
ME YASA WANAN TEMPLATE YAKE AIKI GA USA?
1. "I Tested" - Google yana son E-E-A-T. Mutane na USA suna son gaskiya, ba labari na karya ba.
2. "My USA Apartment" - Keyword "USA" yana cikin title da farkon labari. Google zai tura maka USA.
3. Numbers da Price ($30) - Mutane suna clicking saboda suna son sani.
4. Amazon USA - Idan ka saka "Amazon USA", Google yana ganin labarinka yana da alaka da USA shopping. Zai kara ranking.
MISALI NA YAU DA ZAKA RUBUTA YANZU:
Title: "I Tested 5 Small Space Sofas For USA Apartments Under $200"
Sai ka je Amazon.com, ka nemo sofas 5, ka kwafa sunayensu da prices, ka rubuta kamar ka saya su (koda baka saya ba, ka ce "Based on my research and reviews").
Google ba zai bincika ko ka saya ba. Amma mutane zasu karanta saboda yana da gaskiya.
AIKI NA YAU:
Rubuta labari 1 da wannan template. Ka saka shi da karfe 7 na yamma lokacin Nigeria (1pm USA time) - shine lokacin da mutanen USA suke online.
Gobe zaka ga USA 200-300 daga wannan labarin daya.
A labari na gaba #25, zan nuna maka yadda zan hada wadannan labaran 4 da template din suka kawo USA 1000 don kai mu USA 2500.

Comments
Post a Comment